Tehran (IQNA) Majiyoyin Falasdinawa sun ce gwamnatin sahyoniyawan ta kame Falasdinawa sama da 400 a watan da ya gabata.
Lambar Labari: 3486674 Ranar Watsawa : 2021/12/12
Tehran (IQNA) Kotun kolin Amurka na nazarin karar da aka shigar kan zargin ‘yan sanda da yin leken asiri a masallacin musulmi a birnin Los Angeles na jihar California.
Lambar Labari: 3486535 Ranar Watsawa : 2021/11/09